Daga Badamasi Aliyu R/Lemo
Allah Ya yi wa tsohon dan wasan kwaikwaiyon nan na arewacin Najeria, Alhaji Usman Baba Patigi wanda da aka fi sani da Samanja Mazan Fama, rasuwa.
Samanja ya rasu ne cikin daren Asabar bayan doguwar jiyya da ya yi fama da ita; ya rasu yana da shekaru 81.
Za a yi jana’izarsa da misalin karfe 10 na wannan safiya ta Lahadi a gidansa da ke Kabala Costain a Kaduna.
Allahu ya jikansa da rahama Allah ya gafarta masa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp