Babbar Kotun Birnin Tarayya a yau Laraba ta bada belin tsohon gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele.
Kotun ta ce a saki Emefiele ga lauyoyin sa kuma dole su rika kawo shi kotu lokacin da ake buƙatar sa.
Alkalin kotun, Mai Shari’a Adeniyi ya kuma baiwa Emefiele umarnin kawowa kotun duk takardun tafiye-tafiyen sa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp