Tirka-Tirka! Jami’ar Chicago ta mayar da martani ga takardar shaidar Tinubu da aka mika wa INEC

Screenshot 20231005 110321 com.android.chrome edit 3478762294779

Jami’ar Jihar Chicago (CSU) ta bayyana a wata takardar shaidar cewa takardar shaidar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya baiwa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) halas ce.

Alfijir Labarai ta rawaito CSU ta ce an tabbatar da ingancin takardar shedar 1979 da wadda aka baiwa shugaban kasa bayan ya kammala karatu.

CSU, a cikin wata takardar rantsuwa da ta gabatar wa kotu a Chicago, ta ce: “Jami’ar Jihar Chicago ta ba Bola Ahmed Tinubu takardar shaidar difloma kuma daga baya ta ba da kwafin wannan Diploma.

Dukkansu suna da inganci kuma ingantattun takardun Jami’ar Jihar Chicago ne. “

Karin bayani na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *