WUF! Wani Matashi Ɗan Shekara 35 yayi Wuf Da Wata Mata Ƴar Shekaru 70

Wani matashi ɗan ƙasar Pakistan mai shekaru 35 ya angoce da wata dattijuwa ‘yar shekara 70 mutuniyar ƙasar Canada.

Alfijir Labarai ta rawaito Na’eem ya ce alakarsa da wannan gyatumar ta kullu ne a shafin Facebook daga shekarar 2017.

Biyo bayan amincewar da ta da sakon da ya aika mata na neman zama abokai a Facebook, kuma tun daga sannan ne su ka fara masayar sakonni, inda daga bisani abun ya canza zuwa shakuwa mai ƙarfi.

Bayan wani lokaci, sai shukuwar da tsakanin Na’eem da gyatumar ta juye zuwa bawa furanni ruwa, kuma a sannu-sannu Na’eem ya shirya don ya ɗaura aure da masoyiyar tasa da ke can uwa duniya.

Al-Manasik Reporters

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *