An samu mummunar gobara a babbar cibiyar raba hasken wutar lantarki da ke TAL’UDU a Birnin kebbi.
Alfijir Labarai ta rawaito an jiyo karar fashewa sannan hayaki da hasken gobara ya turnuke sararin samaniya a tashar wutar lantarki Step Down station da ke garin birnin kebbi wacce ke samar wa birnin kebbi, Sokoto da Jamhuriyar Nijar wutar lantaki.

Lamarin ya faru ne da misali karfe goma 12 na daren Alhamis 14/9/2023.
Sai dai har lokacin da muke hada wannan rahoton ba a samu labarin asarar rayuka ba.
Allah ya kawo mana dauki cikin wandannan masifu dake faruwa a kasar nan ameen.
Sauran bayanai na nan tafe…
Ga Video 👇👇👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb