Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 920 / Siyarwa = 929
Pounds zuwa Naira
Siya = 1180 / Siyarwa = 1203
Yuro zuwa Naira
Siye = 980/ Siyarwa = 990
Riyals zuwa Naira
Siye = 240 / Siyarwa = 252
CFA Zuwa Naira
Siya = 1280 / Siyarwa = 1405
Yan Zuwa Naira
Siye = 100 / Siyarwa = 120
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb