Bola Tinubu, ya amince da nadin sabbin shugabannin hukumar gudanarwa ta Hukumar Raya Neja-Delta (NDDC) da ta hada da wadannan mambobin kwamitin da gudanarwa.
Alfijir Labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai da yada labarai, Ajuri Ngelale, ya fitar ranar Talata a Abuja.
Shugaban ya ce nadin sabon hukumar gudanarwa ya fara aiki nan take.
Wadannan su ne shugaba da membobin hukumar.
Mista Chiedu Ebee – Shugaban – Delta;
Dr Samuel Ogbuku – Manajan Darakta / Shugaba – Bayelsa.
Mista Boma Iyaye – Babban Darakta (Finance and Admin) – Rivers
SMista Victor Antai – Babban Darakta (Projects) – Akwa-Ibom.
Mista Ifedayo Abegunde – Babban Darakta (Corporate Services) – Ondo.
Dimaro Denyanbofa – Wakilin Jihar – Bayelsa.
Abasi Nkono – Wakilin Jihar – Akwa Ibom.
Hon. Monday Igbuya – Wakilin Jihar – Delta.
Cif Tony Okocha – Wakilin Jihar – Ribas.
Hon Patrick Aisowieren – Wakilin Jihar – Edo.
Mista Kyrian Uchegbu – Wakilin Jihar – Imo.
Victor Kolade Akinjo – Wakilin Jihar – Ondo.
Cif Dimgba Eruba – Wakilin Jihar – Abia.
Mista Asu Oku Okang – Wakilin Jihar – Cross River.
Yan shiyya uku na hukumar sune Hon. Nick Wende – Wakilin Shiyyar – Arewa ta Tsakiya.
Hon. Namdas Abdulrazak – Wakilin Shiyyar – Arewa maso Gabas.
Sen. Ibrahim Abdullahi Gobir – Wakilin Shiyyar – Arewa maso Yamma.
“Shugaban na fatan sabuwar hukumar da tawagar gudanarwar za su tabbatar da wani sabon zamani na samun nasarar gudanar da mulki a cikin NDDC.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM