Mali Da Burkina Faso Sun Aikewa Nijar Jiragen Yaki

A kokarin da aminan kasar Nijar suka yi na alkawarin da suka daukar mata na shigar mata wajen kare kanta daga shirin yakin da kungiyar ECOWAS ke shirin yi da ita

Alfijir Labarai ta rawaito sojojin Mali da Burkina Faso sun tura wa sojin Nijar jiragen yaki domin su kare kansu daga dakarun ECOWAS.

Wannan dai na zuwa ne bayan da kungiyar ECOWAS din ta saka ranar tura dakarunta Jamhuriyar Nijar domin fara yaki, biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi wa Bazoum.

Credit : RTN

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *