Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa

 1. Dollar zuwa Naira

Siya = 847 / Siyarwa = 851

Pounds zuwa Naira

Siya = 1150 / Siyarwa = 1170

Yuro zuwa Naira

Siye = 895 / Siyarwa = 940

Riyals zuwa Naira

Siye = 190 / Siyarwa = 210

CFA Zuwa Naira

Siya = 1000 / Siyarwa = 1100

Yan Zuwa Naira

Siye = 90 / Siyarwa = 100

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma’a, a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *