Tinubu zai nada Matawalle, Lalong, Bagudu da Oyetola da Geidam ministoci
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan Dokta Ahmed Tijjani Gwarzo a matsayinw wanda zai nada minista daga Jihar Kano.
Tinubu ya kuma zabi tsohon gwamnan Zamafara, Bello Matawalle da takwarorinsa na Kebbi, Filato, Osun da Yobe, a matsayin ministocinsa.

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ne ya sanar da haka yayin karanta sunayen ragowar ministoci 19 da Tinubu ya aike wa majalisar a ranar Laraba.
Sauaran wadanda shugaban kasan ke son nadawa minista su ne:
AHMED TIJJANI
BOSUN TIJJANI
DR MARYAM SHETTI
ISHAK SALAKO
TUNJI ALAUSA
TANKO SUNUNU
ADEGBOYEGA OYETOLA
ATIKU BAGUDU
BELLO MATAWALLE
IBRAHIM GEIDAM
SIMON BAKO LALONG
LOLA ADEJO
SHUAIBU ABUBAKAR
TAHIR MAMMAN
ALIYU SABI
ALKALI AHMED
HEINEKEN LOKPOBIRI
UBA MAIGARI
ZEPHANIAH JISSALO
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
Masha Allah