Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 765 / Siyarwa = 775
- Pounds zuwa Naira
Siya = 860 / Siyarwa = 880
- Yuro zuwa Naira
Siye = 769 / Siyarwa = 788
- Riyals zuwa Naira
Siye = 195 / Siyarwa = 212
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1120 / Siyarwa = 1165
- Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/BW0j8s7exuQ7ojpyCVMtfI
Hanya kwa da gaksya ne wannan?