Duk Wanda Yayi Nasarar Aurena Zan Bashi Gida, Mota Da Miliyan 50 – Budurwa


Matashiyar ta yi alkwarin ba duk namijin da ya yi nasarar mallakarta gida da mota, da kudi naira miliyan 50

Alfijir Labarai ta rawaito budurwar wacce ta ce tuni aka fara aika mata da sakonni ta ce sharadin auren shine ba za a yi mata kishiya ba.


Wata kyakkyawar budurwa yar yankin arewa ta nuna aniyarta na son shiga daga ciki inda ta fito dandalin soshiyal midiya domin tallata kanta.

Domin karfafawa maza gwiwar neman aurenta, matashiyar ta yi alkawarin baiwa duk wanda ya yi nasarar Samun aurenta gida, mota da kuma kudi har naira miliyan 50.

Sai dai kuma ta gindaya sharadi guda cewa duk namijin da ya aureta ba zai yi mata kishiya ba.

Har ila yau, a wata hira da aka yi da matashiyar domin tabbatar da ko da gaske take, ta jadadda maganar tata, inda ta ce tuni maza suka fara aiko da sakonni domin shiga sahun manemanta.

Ta kuma bayyana cewa zuwa nan da yan kwanaki za a gama tantance su sannan za a sanar da wanda ya yi nasara da zaran an kammala.

Kalli bidiyonta 👇👇👇

northern_blog Twitter

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

10 Replies to “Duk Wanda Yayi Nasarar Aurena Zan Bashi Gida, Mota Da Miliyan 50 – Budurwa

  1. I ( 08064160080 ) will accept you when you accepting me.

    I will maintain you when you been my wife.

    I will love you when you do me good.

    My religion accept me to marry you because of your car, house and money.

    My religion command me to do better things to you.

    I will do it.

  2. As salam aleykum
    Gsky nayi mamaki waye ace yau Mata sunfara sa kansu akasuwa to ni anawa tunanin duk matar da tasaka kanta a kasuwa kenan matar banxace nikam nidey da na auri wanna gara na mutu empty kuma wlh karya take gakinan kmar akuya ta miyke tsaya haba to ke ya akayi kika mallaki gida da mota har da kudiy miliyan 50 mekike siyar wa awane kampani kike aïki haba malama aji tsoron allah kuma tana yiyuwa kina dauke da wata manufa kokuwa er secret society ce kinaso ki sadaukar da rayuwar masu kwadayin abun duniya
    Allah ya kiyaye

  3. As salam aleykum
    Gsky nayi mamaki waye ace yau Mata sunfara sa kansu akasuwa to ni anawa tunanin duk matar da tasaka kanta a kasuwa kenan matar banxace nikam nidey da na auri wanna gara na mutu empty kuma wlh karya take gakinan kmar akuya ta miyke tsaya haba to ke ya akayi kika mallaki gida da mota har da kudiy miliyan 20 mekike siyar wa awane kampani kike aïki haba malama aji tsoron allah kuma tana yiyuwa kina dauke da wata manufa kokuwa er secret society ce kinaso ki sadaukar da rayuwar masu kwadayin abun duniya
    Allah ya kiyaye

  4. Am Yusuf by name am living in Kaduna,am single am 29 years old but I don’t have money 08063835238

  5. Assalamu alaikum warahamatullah. Rankiyadade Ina yimiki fatan nasara da fatan alheri agareki. Allah ya zaba alkhairi Amin. Nagode sosai.

  6. Assalamu alaikum warahamatullah. Rankiyadade Ina yimiki fatan nasara da fatan alheri agareki. Allah ya zaba alkhairi Amin. Nagode sosai. Naki murtala Muhammad Haruna. Ina Neman dama agareki, Hajiya ta.

    1. Allah ya sa ayi lafiya Agama lafiya da zuciya daya ,kiyi adduah zaku hadu…kishiyaa Kuma Kinga keche mijin kenan..shikuma shine Matar …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *