Babbar kotu Dake Birnin tarayya Abuja ta Bayar da Belin Dakatacen Dan sanda Nan Mai suna DCP Abba kiyari.
Alfijir Labarai ta rawaito Abba Kyari Kafin dakatar dashi ke matsayin mataimakin kwamishinan Ć´an sandan Nigeria mai kula da Sashin yaki da Yan fashi da makami da Yan ta’adda.
Ana dai tuhumar DCP Abba kiyari akan Safarar miyagun kwayoyi a wata Babbar kotu a Abuja, Kuma Tuni Kotun ta amince da bayar da belin DCP Abba kiyari.
Idan za a ku tun abaya dai Abba Kiyari tauraruwarsa ta haska musamman yadda yake yaki da Yan ta’adda da sauran masu aikata miyagun laifuka a fadin Kasar
Kuma ya samu Lambobin yabo daga ɓangarori da dama ciki da wajen Kasar nan Kafin daga bisani aka samebshi da zargin Safarar miyagun kwayoyi a Nijeriya zuwa ketare
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ