Jami ar Aboubacar Ibrahim international ta garin Maradi da ke Jamhuriyar Nijar na taya daukacin Al’ummar Musulmin duniya barka da Sallar idin layya.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da Mataimakin Shugaban makarantar ya turawa Jaridar Alfijir Labarai Dr Muhammad Aboubacar a madadin shugaban makarantar
Sannan ya kara da kira ga al’umma su kara yiwa kashen musulmi addu’ar zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasashen su baki daya.
Hakazalika yayi kira ga daliban Aboubacar Ibrahim da su zamo masu da a da biyayya tare da mai da hankali akan karatunsu baki daya
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
Inshallah Allah ya taemaka Allah y bada sa a Allah ya taemaka Allah ya karba mana ibadunmu baki daya.