
Alfijr ta rawaito kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano Haruna Kiyawa ya bayyana yunƙurin da rundunar ‘yan sanda a jihar Kano tayi na kame bata gari da ke yiwa mutane sata da sunan ganima.
Kiyawa ya bayyana cewar sun kama wasu matasa bisa zargin ‘satar kayan’ ‘yan kasuwa wadanda sakamakon rushe-rushen da ake yi a wasu sassan birnin Kano ya shafa.



Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇