
Alfijr ta rawaito Kamfanin Man Fetur na Najeriya NNPC ya tabbatar da daidaita farashin famfo na PPM a fadin gidajen sayar da man fetur, inda ya ce matakin ya rataya ne a kan zahirin kasuwar da ake ciki a yanzu.
Sanarwar ta bayyana farashin man fetur a Abuja da Legas da kuma Kano akan Naira 537 da N488 da kuma N540 kan kowace lita.

Bayan da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta sanar da cire tallafin man fetur ya yi tashin gwauron zabbi.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ