Gwamnan jihar Kano ya sanar da nadin sabbin mukamai

Alfijr ta rawaito Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana Sababbin nadi a ranarsa ta farko kamar haka.

1. Hon. Shehu Wada Sagagi, Shugaban Maโ€™aikata

2. Dr Abdullahi Baffa Bichi, sakataren gwamnatin jiha 

3. Dr. Farouq Kurawa
Babban Sakatare Gwamna 

4. Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, babban mai lura da Karbar baki

5. Sanusi Bature Dawakin Tofa, Babban Sakataren Yada Labarai

A cewar babban sakataren yada labaran Gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, Wadannan nade-naden sun fara aiki ne daga yau Litinin 29 ga Mayu, 2023.

An zabi wadanda aka nada ne bisa laโ€™akari da tarihinsu, sadaukarwa da amincinsu.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

4 Replies to “Gwamnan jihar Kano ya sanar da nadin sabbin mukamai

  1. ๐”๐ฌ๐ฆ๐š๐ง ๐’๐š๐ง๐ข ๐”๐ฌ๐ฆ๐š๐ง says:

    ๐€๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ฌ๐ฎ๐›๐š๐ก๐š๐ง๐š๐ก๐ฎ ๐ฐ๐š๐ญ๐š,๐š๐ฅ๐š ๐ฒ๐š๐ข ๐ซ๐ข๐ค๐จ ๐๐š ๐ก๐š๐ง๐ง๐š๐ฒ๐š๐ง๐ฌ๐ฎ,๐ฒ๐š๐ฌ๐š ๐š๐ฅ๐ค๐ก๐š๐ข๐ซ๐ข๐ง๐ž ๐ง๐š๐๐ข๐ง ๐ง๐š๐ฌ๐ฎ ๐ ๐š๐ฆ๐ฎ ๐๐š ๐š๐๐๐จ๐ง๐ข๐ง๐ฆ๐ฎ,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *