
Alfijr ta rawaito Mammallakin gidan talabijin din nan mai zaman kansa, AIT, Raymond Dokpesi ya mutu.
Dokpesi, wanda ya ke da kamfani mai suna DAAR Communication, wanda a ƙarƙashin sa AIT ya ke, ya rasu yana da shekara 71.
A cewar ɗan sa mai suna, Raymond Dokpesi na biyu, Marigayin ya rasu yau da safe a Abuja bayan gajeriyar rashin lafiya.

Har zuwa mutuwarsa, Dokpesi ɗan siyasa ne a jam’iyyar PDP.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ