
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa

- Dollar zuwa Naira
Siya = 742/ Siyarwa = 747
- Pounds zuwa Naira
Siya = 879/ Siyarwa = 933
- Yuro zuwa Naira
Siye = 773 / Siyarwa = 812
- Riyals zuwa Naira
Siye = 197 / Siyarwa = 211
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1120 / Siyarwa = 1160
- Yan Zuwa Naira
Siye = 85 /Siyarwa = 90
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar, a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux