Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa

  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 735/ Siyarwa = 740

  1. Pounds zuwa Naira 

Siya = 875/ Siyarwa = 925

  1. Yuro zuwa Naira 

Siye = 768/ Siyarwa = 805

  1. Riyals zuwa Naira

Siye = 197 / Siyarwa = 206

  1. CFA Zuwa Naira

Siya = 1130/ Siyarwa = 1155

  1. Yan Zuwa Naira 

Siye = 79 / Siyarwa = 85  

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin, a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

 Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *