
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 737/ Siyarwa = 743
- Pounds zuwa Naira
Siya = 877 / Siyarwa = 927
- Yuro zuwa Naira
Siye = 770 / Siyarwa = 805
- Riyals zuwa Naira
Siye = 198 / Siyarwa = 207
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1130/ Siyarwa = 1155
- Yan Zuwa Naira
Siye = 89 / Siyarwa = 87
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux