
Alfijr ta rawaito Kwamishinan INEC na kasa, Festus Okoye, ya bukaci hukumomin tsaro da su kama masu laifin da suka wulakanta Kwamishinanta na Adamawa.
INEC ta dorawa jami’an tsaro alhakin kamawa tare da gurfanar da wadanda suka yi wa daya daga cikin kwamishinonin ta na kasa da aka tura jihar Adamawa tsirara domin sake zaben gwamnan jihar da za a yi ranar Asabar.
Kwamishinan INEC na kasa Festus Okoye ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Birnin Kebbi ranar Lahadi.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ