Wata Sabuwa! INEC Ta Dakatar Da sakamakon Zaɓen Gwamna A Adamawa

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓen mai zaman kanta INEC ta ce ta ayyana dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa

Cikin wata sanarwa da babban jami’inta kan harkar yaɗa labarai da wayar da kan masu zaɓe, Barista Festus Okoye ya fitar.

INEC ta ce matakin da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa ya bi na sanar da wanda ya lashe zaɓe haramtacce ne, ta ce don haka ba za a yi amfani da shi ba.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

One Reply to “Wata Sabuwa! INEC Ta Dakatar Da sakamakon Zaɓen Gwamna A Adamawa”

  1. Amma hakan ba gaskiya bane anaso ahana binani nasarar ta ta cin xabe komeyene yasa hakan koxa afara ayki da fadakarwar fiyayen halita inda yace duk al umara da mace take jagorar su to tsinanniyar Al ummace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *