Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Dandume Karamar Hukumar Dandume dake Jihar Katsina State Najeriya
Ga yadda farashin kayan amfanin gona ya kasance a yau:
Masara Fara — ₦30,000 zuwa ₦32,000
Masara Ja — ₦30,000 zuwa ₦32,500
Dawa Ja — ₦33,000 zuwa ₦37,000
Dawa Fara — ₦33,000 zuwa ₦37,000
Gero — ₦49,000 zuwa ₦50,000
Dauro — ₦51,000 zuwa ₦52,000
Farin Wake — ₦90,000 zuwa ₦100,000
Oloyin / Iron Dan Amarya — ₦95,000 zuwa ₦105,000
Waken Soya — ₦70,000 zuwa ₦73,000
Tsabar Shinkafa — ₦96,000 zuwa ₦110,000
Barkono Dan Minci — ₦80,000 zuwa ₦100,000
Barkono Zamfara — ₦55,000 zuwa ₦65,000
Barkono Dan Miyare — ₦40,000 zuwa ₦50,000
Samfarerar Shinkafa — ₦36,000 zuwa ₦40,000
Kalwa — ₦80,000 zuwa ₦85,000
Rogon Dan Wake — ₦24,000 zuwa ₦26,000
Alkama — ₦54,000 zuwa ₦86,000
Busasshen Tumatir — ₦80,000 zuwa ₦90,000
Busasshen Kubewa — ₦60,000 zuwa ₦65,000
Farashin na iya sauyawa gwargwadon yanayin kasuwa da ingancin kaya.
Allah Ya ba mu sa’a da rabo mai anfani.
Allah Ya ƙara ɗaukaka harkar noma a Arewacin Najeriya baki ɗaya.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t