Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi zaɓe a mazabarsa tare da mai dakin sa, bayan dankwala wane ya daga kuri’arsa sama ya nunawa duniya wanda ya zaba.

Haka sauran yan takararkarin suma sun yi nasu zaɓukan a mazabunsu tare da iyalansu.
Babban fatanmu shine ayi zabe lafiya a gama lafiya.

Allah ya bamu shugaban da zai jikan al’umma, Allah kada ka barmu da zabin mu.




Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇