Tirka-Tirka! Ƴan sanda Sun Cafke Wani Malamin Da Sassan Jikin Mutum

FB IMG 1668778250057

Rundunar ƴan sanda reshen Jihar Oyo ta kama wani Malami mai shekaru 45 bisa zargin mallakar sassan jikin mutum ɗanye cikin makon nan.

Alfijir Labarai ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Sufurtanda Adewale Osifeso, ne ya bayyana hakan a Shalkwatar rundunar da ke Ibadan, yayin da gabatar da wanda ake zargi.

Ya ƙara da cewa ƴan sanda sun kama mai laifin ne a ranar 6 ga Nuwamba, 2023 da misalin karfe 10:00 na safe a unguwar Ogbere-tioya, Ibadan.

Rundunar ƴan sandan ta ci karo da malamin ne bayan gudanar da bincike a tsanake tare da bin diddigi a kusa da yankin Ogbere-tioya, Ibadan, dake ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar Ona-ara.

Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇

https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI

Osifeso ya yi zargin cewa an samu nasarar cafke shi ne biyo bayan rahotannin sirri da aka samu daga jamaa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *