Labarai Wani Ɗan sanda Ya Manta Bindigarsa Wajen Karɓar Cin Hanci A Mota Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023 Alfijr ta rawaito wani ɗan sanda a ƙasar Ghana ya shiga tsaka-mai-wuya bayan da ya mance da bindigarsa a cikin wata motar haya. Direban motar …