Labarai Ƙungiyar ƙwadago ta kira taron gaggawa bayan jami’an tsaro sun kai sumame ofisoshin ta Posted onAugust 9, 2024August 9, 2024 Biyo bayan samamen da jami’an tsaro suka kai shelkwatar ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC, kungiyar ta kira taron gaggawa na kwamitin koli a gobe Asabar. …