Labarai Kwankwaso Ne Ya Buƙace Ni Na Rantse Da Alƙur’ani Kan Komawa APC — Abba Kabir Posted onNovember 23, 2026 Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa jagoransa na siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ne ya tura shi wajen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed …