Labarai Da Ɗumi Ɗuminsa: Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta Baci Akan Samar Da Abinci Cikin Sauki Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023 Shugaban Kasan ya kuma umurci cewa a sanya duk wani abu da ya shafi samar da abinci da ruwan sha a cikin tsarin Majalisar Tsaro …