Labarai Captain Din Super Eagle Ahmad Musa Zai Tallafawa Asibitocin Jihar Kano Da Kayan Aiki Posted onFebruary 22, 2024February 22, 2024 Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …