Labarai, Sokoto Kisan Sarkin Gobir: An saka dokar hana fita a Sokoto Posted onAugust 23, 2024August 23, 2024 Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sanya dokar hana fita a garin Sabon Birni da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto …