Labarai Ba Zan Damu Ba Idan Wani Gwamnan Yazo Ya Cireni — Sarkin Muhammadu Sanusi II Posted onJune 15, 2024June 15, 2024 Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai damu da yiwuwar wani gwamna ya zo ya cire shi daga sarautar ba. Alfijir labarai …