Labarai Labari Mai Dadi: Ƙungiyar Tsoffin Ɗaliban GSS Gwale Ta Biyawa Marayu Kuɗin NECO Posted onJune 22, 2023June 22, 2023 Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Tsofaffin Daliban Makaranta Sakandare Gwale Aji Na 2004, Sun biyawa wasu ɗalibai marayu Kudin Jarrabawa Neco ta shekarar 2023, mutume …