Hadari, Labarai Fasinjoji sun sha da kyar yayin da jirgin Air Peace ya kauce daga kan titin tashi da saukarsa a Najeriya Posted onJuly 13, 2025July 13, 2025 Wani jirgin sama mallakin kamfanin Air Peace Airlines ya fuskanci tangarda inda ya kauce daga hanyar tashi (runway) a Filin Jirgin Sama na Ƙasa da …