Labarai Ranar Cutar Autism ta Duniya: Mai Dakin Tinubu Ta Nemi Hanyoyin Tallafawa Masu Cutar. Posted onApril 2, 2024April 2, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu, ta ce gano cutar gaulanci tunda wuri-wuri wato Autism zai iya taimaka wa mutanen da …