Alfijr ta rawaito ana tsaka da shagalin bikin Aure, wani ango ya tsere ya bar wurin taron bikin aurensu babu shiri bayan da ya gano …
Tag: Music scores
Alfijr ta rawaito dakarun sojin Najeriya da ke aiki da ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe ɗaya daga cikin gawurtattun ƴan fashin daji da suka yi …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar NNPP Hon. Umar Haruna Doguwa a wata sanarwa da ya fitar ya ce, sun gano cewa gwamnatin jihar ta karkatar …
Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun kama wani matashi dan shekara 29, Ume Ifechukwu …
Alfijr ta rawaito Kwanturolan da ke kula da sashen kasuwanci na Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, Anthony Ayalogu, ya rasu. Alfijr Labarai A A Maiwada …
Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuffuka (ICPC) ta ce ta rufe cibiyoyi 62 da ke ba …
Alfijr ta rawaito babban Sakatare na hukumar shari’a ta jihar Lagos Olubukola Salami, a wata sanarwa da ya fitar, ya ce kawo karshen nade-naden da …
Alfijr ta rawaito Karim Benzema, dan wasan gaba na Real Madrid kuma kyaftin, an ba shi kyautar Ballon d’Or na 2022. Alfijr Labarai Dan wasan …
Alfijr ta rawaito Hukumar KAROTA ta jihar Kano ta ce tana ci gaba da neman wani mai baburin a-daidaita-sahu ruwa a jallo bayan ya ɗauko …
Alfijr ta rawaito Bayero University da ke Kano ta sanar da ranar da za’a cigaba da ayyukan ilimi a Jami’ar Alfijr Labarai Bayero, Kano ta …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, ya nesanta kansa daga taron tattaunawa da ‘yan takarar shugaban kasa …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yada Labarai ta Kasa (NBC) a ranar Lahadin tayi Allah-wadai da matakin da gwamnatin jihar Zamfara ta dauka na rufe gidajen …
Alfijr ta rawaito Mutane 11 ne suka mutu, yayin da wasu tara suka samu raunuka daban-daban, yayin da wata motar tirela ta yi karo da …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC reshen jihar Enugu ta kama wasu ma’aikatan banki 12 a ranar Juma’a, 14 ga …
Alfijr ta rawaito wani babbar kotun jihar Kebbi ta kafa kwamiti da zai binciki zarge zargen da ake yi wa wasu alkalan kotunan biyu. Alfijr …
Alfijr ta rawaito Daular Birtaniya a cikin darajar Jami’o’in Duniya na 2023, ta sanya jami’ar Bayero, BUK a matsayin mafificiyar jami’a a Nijeriya da ke …
Alfijr ta rawaito shugaban wani sashi na bankin Polaris ta tura wa da ma’aikatan bankin musulmai da wata wasika mai dauke da umarnin hana su …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta tsare wasu ‘yan jarida biyu bisa umurnin Rafiu Ajakaiye, babban sakataren yada labarai na CPS. Alfijr …