Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Music apps

Labarai

Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 6, Mutane Da Dama Sun Jikkata

Posted onFebruary 5, 2022February 5, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, a kalla mutane shida ne suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a unguwar Tungan Maje da ke …

Labarai

An Gano Dan Gidan Dr Zahra’u Kwamishiniyar Mata Da Ya Bata A Kano.

Posted onFebruary 4, 2022February 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, bayan sama da makon 2 da bacewar dan gidan malama Dr Zahra’u wadda take a matsayin Kwamishiniyar mata a Kano, yanzu …

Labarai

‘Yan sanda Sun Ceto Wata Mata Da Tayi Yunkurin kashe kanta

Posted onFebruary 4, 2022February 4, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, jami’an tsaro sashin ‘Rapid Respond Squad’ sun hana wata mata da ba a tantance ba ta kashe kanta a unguwar Iyana …

Labarai

Wani Sabon Rikici Kan Hijabi Ya Barke! Ya Janyo Rufe Wata Makaranta Boko

Posted onFebruary 4, 2022February 4, 2022

Alfijr Alfijir ta rawaito a ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Kwara ta rufe makarantar Oyun Baptist High School da ke Ijagbo …

Labarai

Jami’an Tsaro Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Sakatariyar Jam’iyyar APC ta Kasa

Posted onFebruary 3, 2022February 16, 2022

Alfijr Yayin da jam’iyya mai mulki ke kaddamar da shugabannin jam’iyyar na Jihohi, an yi zaman tsaro a sakatariyar jam’iyyar APC ta kasa “Buhari House” …

Labarai

BBC Ta Saka Gasar Rera Waka Ga Duk Mai Sha awar Shiga

Posted onFebruary 3, 2022February 16, 2022

Alfijir An bude gasar ce ga masu shekara 18 zuwa sama domin karfafa wa matasa gwiwa wajen baje-kolin irin fasahar da Allah ya huwace musu …

Labarai

Bayan Kisan Kai TsakaninFursunoni Jiya Litinin A Gidan Gyaran Hali Na Amurka, Hukuma Ta Dau Matakin Gaggawa

Posted onFebruary 1, 2022

Alfijir Alfijir ta rawaito CNN ta sanar da sanya gidajen yarin tarayya na wucin gadi a duk fadin kasar a ranar Litinin bayan tashin hankali …

Labarai

Jami ar Maryam Abacha Nigeria Ta Sanya Sunan Haneefa A makarantar

Posted onJanuary 31, 2022February 16, 2022

Alfijir Alfijir ta rawaito Mahaifin Marigayiya Haneefah yayi godiya ga Allah bayan Sanya Sunan Haneefa a babban titin Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria …

Labarai

Kamfanin Wayar Huawei Ya Nemi Kasar Sweden Ta Biya shi Diyyar Dalar Amurka Miliyan 550 A Kotu.

Posted onJanuary 31, 2022January 31, 2022

Alfijir Alfijir Alfijir ta rawaito kamfanin Huawei a ranar Lahadi ya ce ya fara shari’ar sasantawa a kan kasar Sweden a karkashin rukunin bankin duniya …

Posts pagination

‹ 1 … 19 20 21
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab