Labarai Allah Daya! Dan Majalisar Wakilai ya gwangwanje ƴarsa da kyautar mota don murnar kammala sakandire Posted onJuly 21, 2024July 21, 2024 Mamba mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya baiwa ƴarsa kyautar dalleliyar mota kirar Lexus RX, crossover SUV, domin murnar kammala karatun sakandire tare da …