Labarai, Supreme Court Bayan daddagewa ya yiwa yar matarsa fyaɗe kotu ta yanke masa ɗaurin rai-da-rai Posted onMay 27, 2025May 27, 2025 Kotu ta yanke wa wani magidanci mai shekara 56 hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan laifin yin fyaɗe ga yar matarsa wato agolarsa ’yar shekara 14. Babbar …