Iran, Labarai Matatar man Isra’ila da ke yankin Haifa ta dakatar da ayyukanta gaba daya bayan harin da Iran ta kai mata. Posted onJune 17, 2025June 17, 2025 Hukumar gudanarwar matatar man ƙasar Isra’ila da ke yankin Haifa ta sanar cewa matatar ta dakatar da ayyukanta ɗungurungum bayan harin da Iran ta kai …