Labarai Labari Mai Dadi! Wasu Ƙwararrun Masu Haɗa Wa Boko Haram Bam Sun Miƙa Kansu Ga Jami’an Tsaro Posted onApril 23, 2024April 23, 2024 Wasu ƙwararrun masu haɗa bama-bamai, IED, na Boko Haram su biyu, Abubakar Mohammed da Bana Modu, sun mika wuya ga dakarun rundunar hadin gwiwa ta …