Labarai, NYSC Kotu ta umarci NYSC da ta bar ƴan bautar ƙasa mata su riƙa sanya siket Posted onJuly 28, 2025July 28, 2025 Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke haramcin sanya siket ga ƴan bautar ƙasa mata da NYSC ta yi. A hukuncin da ta …