Labarai Iftila’i: Wani Matashi Ya Kone Sama Da Mutane 30 Suna Tsaka Da Sallar Asuba A Kano Posted onMay 15, 2024May 15, 2024 Al’ummar garin larabar Abasawa dake karamar hukumar Gezawa sun tashin cikin ruɗani bisa wayar gari da wani Iftila’i da yayi Sanadiyar konewar mutane sama da …