Labarai Manjo Al-Mustapha Ya Magantu Akan Masu Kiraye-kirayen Sojoji suyi Juyin Mulki A Najeriya Posted onAugust 7, 2024August 7, 2024 Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon babban jami’in tsaro na marigayi Janar Sani Abacha, ya yi Allah-wadai da kiraye-kirayen da ake yi na sojoji su karbe iko …