Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Majalisar Wakilai

Screenshot 20240718 172457 Facebook
Dangote, Labarai

Majalisar Wakilai Ta Bukaci A Gaggauta Dakatar Da Shugaban NMDPRA Kan Matatar Dangote

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Majalisar Wakilai ta bukaci a gaggauta dakatar da Shugaban Hukumar Albarkatun Mai Na Kasa (NMDPRA), Farouk Ahmed, kan dambarwar hukumar da Matatar Man Dangote. Alfijir …

Screenshot 20240718 172457 Facebook
Labarai

Labarin Rayuwa: Ƴan Majalisar Wakilai Sun Rage Kashi 50 A Albashinsu

Posted onJuly 18, 2024July 18, 2024

Mambobin Majalisar Wakilai sun amince su rage kashi 50 cikin 100 na albashinsu na tsawon watanni shida a matsayin hadin kai da sadaukarwar da suke …

FB IMG 1715268720230
Labarai

Majalisar Najeriya Na Tuhumar Ministar Mata Kan Zargin Kashe N65m Ba Bisa Kai’da Ba

Posted onJuly 11, 2024July 11, 2024

Majalisar wakilai ta tuhumi ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye da zargin kashe wasu makudan kudade ba gaura ba dalili, wadanda suka hada da Naira miliyan …

Labarai

Tajuddeen Abbas ya lashe zaɓen shugaban majalisar wakilan Nigeria

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙaramar hukumar Zari’a Tajuddeen Abbas ya lashe zaben shugaban majalisar wakilan Nigeria. Tajudden Abbas ya samu …

Labarai

Rana Dubu: An Kama Ma’aikatan Majalisa Da Satar Kayan A Majalisar Tarayya

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an tsaro da ke aiki a harabar majalisar tarayya da ke Abuja sun cafke wasu hadiman ‘yan majalisa da ma’aikatan majalisar …

© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab