CBN, Labarai CBN Ya Soke Lasisin Aiki Na Wasu Kananan Bankuna 46 a Najeriya Posted onJuly 2, 2026July 2, 2026 Babban Bankin Najeriya, CBN, ya soke lasisin aiki na Ζ™ananan bankunan Microfinance Bank guda 46 daga ranar 1 ga watan Yuli, 2026. Bankin ya bayyana …