Labarai, President Tinubu Dr Gawuna ya zama shugaban hukumar gudanarwar bankin lamunin gidaje a Najeriya Posted onMay 29, 2025May 29, 2025 Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna, ya karɓi ragamar shugabancin Hukumar Gudanarwar Bankin Lamunin Gidaje na Ƙasa (Federal Mortgage Bank of Nigeria – …