Labarai Da Ɗuminsa: CBN Ya Buƙaci Bankunan Da Su Riƙa Fitarwa Da Karɓar Tsofaffin Takardun Kuɗin Naira Posted onMarch 13, 2023 Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin na CBN, Godwin Emefiele ya bayar da wannan umarni a taron kwamitin bankunan da aka gudanar a ranar Lahadi, …