Labarai, Whatsapp Ana Wata! Kamfanonin sadarwar na shirin ƙara kuɗin kiran waya da na data da na tura saƙo Posted onDecember 26, 2024December 26, 2024 Akwai yiwuwar kamfanoni sadarwa za su ƙara kuɗin kira da na data da kuma tura rubutaccen saƙo a farkon shekarar 2025 mai kamawa. Alfijir labarai …